May 17, 2025

Majalisa za ta binciki dalilin ƙarancin man fetur a Najeriya

images-5-17.jpeg

Majalisar Wakilan Najeriya, bayan wani kudiri na gaggawa da Honarabul Billy Osawuru ya gabatar, ta zartar da wani kuduri na gudanar da binciken kwakwaf kan abin da yake jawo dogayen layukan man fetur a sassan kasar nan.

Majalisar za ta kuma binciki zargin bada lasisin ba gaira ba dalili na shigo da man, da kuma shigo da kayayyakin man fetur marasa inganci, da kuma gazawar masu mulki.

104 thoughts on “Majalisa za ta binciki dalilin ƙarancin man fetur a Najeriya

Comments are closed.