Likitoci a Abuja sun janye yajin aiki

Daga TCR Hausa
Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta dakatar da yajin aikin gargadi na kwana uku da ta fara a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.
A wata sanarwa da shugaban kungiyar, Dr. George Ebong, ya fitar jiya Juma’a, ya bayyana cewa sun janye yajin aikin ne bayan shiga tsakani da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya yi, inda aka biya musu wasu daga cikin bukatunsu.
A ranar Laraba ne kungiyar ta fara yajin aikin, tana mai bayyana cewa hakan ya biyo bayan rashin cika musu wasu hakkoki kamar biyan bashin albashi da kudaden alawus-alawus.
Dr. Ebong ya ce wasu daga cikin likitocin sun fara karɓar bashin albashin da ake binsu, ciki har da karin albashi na wata shida da aka dade ba a biya su ba.
Shugaban ya kara da cewa bayan da Minista Wike ya sa baki kuma aka fara warware matsalolin, mambobin kungiyar sun koma bakin aiki a yau Asabar, 25 ga watan Janairu, 2025.
Hurrah! In tthe eend I goot a weboage ffrom where I know
hoow too iin fact obgtain udeful facts concerning myy
study and knowledge.
Heeya i amm for thee first tjme here. I found this boiard andd I find It really
usefuhl & iit helped me ouut much. I hope to gkve something back aand aaid otheres like yoou aidedd me.
hey there annd thank yyou forr yourr infrmation – I’ve certainly picked upp something new from right here.
I ddid however expertise a feww tecnnical issuies using this website,
sincxe I experienced too relokad thhe sitee manby times previous to
I could get iit to loaqd properly. I hhad bern wpndering
if yor web host iis OK? Not that I’m complaining, bbut sluggish loading ihstances
imes will sometijes afect your placement inn google and coulld damage
your highh quality scxore iif advedtising annd marketing with Adwords.
Anyway I am adding this RSS too myy e-mail and could look outt
for much morte oof your respective interesting content.
Ensure that yyou updaate this aggain soon.
Hi there! Do yyou knmow iff tbey make aany plugins to protect against hackers?
I’m kinda aranoid abut losing everything I’ve worked hrd
on. Any suggestions?