December 7, 2025

Kungiyoyi a Nijar na gangami don neman ficewar ƙasar daga ECOWAS

IMG-20250128-WA0015.jpg

Daga Abdullahi I. Adam

A safiyar yau Talata ne gamayyar ƙungiyoyi suka fito kan tituna a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar don neman mahukunta a ƙasar su amince da buƙatarsu na ganin cewa ƙasar ta fice daga ƙungiyar ECOWAS ko CEDEAO.

Kafar sadarwa ta BBC Hausa ta ruwaito cewa irin wannan gangami yana can yana gudana a sauran yankuna daban-daban na ƙasar.

Gangamin ya sami halartar da dama daga cikin masu kishin ƙasa waɗanda daga cikin manufofinsu akwai ma daina amfani da kuɗin CFA a cikin ƙasashen uku na kungiyar da suka haɗa da Nijar da Mali da kuma Burkina Faso.

2 thoughts on “Kungiyoyi a Nijar na gangami don neman ficewar ƙasar daga ECOWAS

  1. Aw, thiis was a redally nice post. Taking a feww minutes and
    actrual effort too make a top nitch article… but what can I say… I hesitate a
    whole lott and never manage too gget anything done.

  2. Hello to all, how is everything, I hink evrry onne iss getting
    more from this weeb page, andd youur vieews are astidious in support off neww visitors.

Comments are closed.