February 10, 2025

Kotun Amurka Ta Sahhale A Haramta Amfani Da TikTok A Ƙasar

2
images-22.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Kotun Ƙoli ta Amurka ta tabbatar da dokar da ta haramta amfani da manhajar TikTok a ƙasar, sai dai idan kamfanin ByteDance, wanda ya mallaki manhajar, ya sayar da ita kafin 19 ga watan Janairu.

Kamfanin ByteDance, wanda ke da tushensa a China, ya ƙalubalanci dokar tare da musanta zargin cewa yana take haƙƙin ƴancin tofa albarkacin baki na masu amfani da manhajar, waɗanda suka kai fiye da miliyan 170 a Amurka.

Duk da haka, Kotun Ƙoli ta yi watsi da ƙarar da kamfanin ya shigar, wanda hakan ya tabbatar da cewa TikTok dole ta samu sabon mamallaki da aka amince da shi domin samar da manhajar da ta dace da ƙa’idodin Amurka, ko kuma a dakatar da ita gaba ɗaya.

Wannan na zuwa ne daidai lokacin da alaƙa tsakanin Amurka da China ke kara kamaraor

2 thoughts on “Kotun Amurka Ta Sahhale A Haramta Amfani Da TikTok A Ƙasar

  1. Your writing is a true testament to your expertise and dedication to your craft. I’m continually impressed by the depth of your knowledge and the clarity of your explanations. Keep up the phenomenal work! HABANERO88

  2. First of all I woulpd like tto say great blog! I hadd a quick question which I’d like to assk if you don’t mind.
    I was curious to know how youu center yourself annd clear your mind prior too writing.
    I’ve hadd a difficult time cleareing mmy mind in getting mmy ixeas out
    there. I do enjoy writingg hopwever it just sesems like thee fiirst 10 tto 15 mionutes arre lst
    ssimply just trrying to figure ouut how too begin. Any recommendations oor hints?
    Appreciate it!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *