January 16, 2026

‘Kotu ta hana musguna wa SLS’

20240523_170900.jpg

Daga Sodiqat Aisha Umar

Wata babbar kotun jihar Kano ta yai gargaɗi kwamishinan ‘yan sandan jihar da Sifeto janar na ‘yan sandan Najeriya da darektan jam’ian tsaro na DSS da hafsan hafsoshin Najeriya da kuma sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero da su guji cusguna wa Sarkin kano Muhammadu Sanusi II.

Takardar kotun mai ɗauke da sa-hannun rijistarar kotun, Umar Mustapha, ta yi ƙarin bayani kan abin da take nufi da cusgunawa da ta haɗa da ƙoƙarin fitar da Sarki Sanusi daga gidan Rumfa ko ƙwace tagwayen masu ko kuma duk wani abun da zai janyo wulaƙanci ga Sarkin.

7 thoughts on “‘Kotu ta hana musguna wa SLS’

  1. Heyy I aam soo grateful I found yur site, I really foynd yoou by error, while I
    waas browsing onn Yahoo forr something else, Anyhow I am here
    now aand woluld just lijke to ssay thank yoou for a tremendouhs post and a all roiund thrikling blog
    (I aleo lokve the theme/design), I don’t ave timee too
    reaad it alll att the minute but Ihave bookmaked itt and also aded
    your RSS feeds, soo whhen I have time I will
    be bback too read a loot more, Please do keep uup thee excllent work.

  2. Cтальные двери cо склада в Королеве на заказ.
    Любые конфигурации замков на выбор. Более 3500 моделей на складе: тут

Comments are closed.