Kano: An tura Danbilki Kwamanda zuwa gidan yari
Daga Sabiu Abdullahi
Rahotanni da ke fitowa daga Arewacin maso Yammacin Najeriya na nuna cewa an kama wani babban ɗan’adawar siyasa a Jihar Kano Danbilki Kwamanda.
Bayanai sun nuna ba wai iya kama shi aka yi ba, har da tura shi zuwa gidan yari.
Idan ba a manta ba, Kwamanda ya bayyana a gaban kotu bisa zargin yin kalamai da ake ganin za su iya kawo tunzuri, zargin da Danbilki yake musantawa.
A cewar lauyansa, Barriser Ibrahim Abdullahi: “Ana zarginsa da yin wasu kalamai na tunzura jama’a kan batun masarautu a jihar Kano.”
Bayan bayyanarsa a gaban kotu da tura shi gidan yari, yanzu sai a ranar 29 ga watan Janairu kotu za ta saurari batun neman belinsa.





Can you tell us more about this? I’d want to find out some additional information.
cripto
This is really interesting, You’re a very skilled blogger. I have joined your rss feed and look forward to seeking more of your magnificent post. Also, I’ve shared your site in my social networks!
накрутка поведенческих факторов программа быдлокодер
Thanks for some other wonderful post. The place else may anyone get that kind of information in such a perfect method of writing? I have a presentation next week, and I am at the look for such info.
https://cigars-shops.ru/