January 15, 2025

Kamfanonin jiragen sama suna taƙaita zirga-zirga a Gabas ta Tsakiya saboda fargaba

7
IMG-20240813-WA0036

Daga Sodiqat Aisha Umar

Zaman dar-dar din da ake ci gaba da fuskanta a Gabas ta Tsakiya, ya sanya wasu kamfanonin jiragen sama kara wa’adin dakatar da zirga-zirgar jiragensu a yawancin kasashen yankin.

Kamfanin jirgin sama na Air France ya soke zirga-zirgar jiragensa zuwa Beirut har zuwa nan da ranar Alhamis mai zuwa.

Shi ma na Lufthansa da Australia da kuma na Switzerland, sun ce jiragensu ba za su rika zuwa Tel Aviv da Tehran da kuma Amman ba har sai ranar 21 ga watan Augusta.

Sannan ya ce zai daina bi ta sararin samaniyar Iran da kuma Iraqi har zuwa wannan lokaci.

Shi kuma kamfanin Wizz, ya ce ya dakatar da jiragensa zuwa Isra’ila da kuma Jordan.

7 thoughts on “Kamfanonin jiragen sama suna taƙaita zirga-zirga a Gabas ta Tsakiya saboda fargaba

  1. Please let me know if you’re looking for a author for your site. You have some really good articles and I think I would be a good asset. If you ever want to take some of the load off, I’d really like to write some material for your blog in exchange for a link back to mine. Please shoot me an email if interested. Kudos!
    vavada сайт вход

  2. First of all I want to say fantastic blog! I had a quick question hich I’d like to ask if you
    do not mind. I was interested to find out how you center yourself and
    clsar your mind prior to writing. I have had difficulty clearing
    my thoughts in getting my ideas out there. I truly do
    enjoy writing however it just seemms like thhe first 10
    to 15 minutes are wasted just trying tto figure ouut how to begin. Any ideas or hints?
    Appreciate it! https://Classified-Ads.ph/index.php?page=user&action=pub_profile&id=617

  3. Hey! I know this is kinda off topic nevertheless I’d figured I’d ask. Would you be interested in exchanging links or maybe guest writing a blog article or vice-versa? My site discusses a lot of the same subjects as yours and I think we could greatly benefit from each other. If you happen to be interested feel free to send me an email. I look forward to hearing from you! Awesome blog by the way!

    https://grupocarumoreno.com.br/art/pin-up-casino-entrar_4.html

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *