January 14, 2025

Kamala Harris ta zaɓi Walz a matsayin mataimakinta a zaɓen Amurka

0
FB_IMG_1722951099166

Daga Sabiu Abdullahi

Mataimakiyar shugaban kasa Kamala Harris ta zabi gwamnan jihar Minnesota Tim Walz a matsayin abokin takararta a zaben da za a yi a watan Nuwamba da Donald Trump, a cewar majiyoyin da ke da masaniya da batun.  

Wannan zabin ya zo ne bayan hasashe na farko da aka mayar da hankali kan wasu fitattun ‘yan Democrat, ciki har da Gwamnan Pennsylvania Josh Shapiro da Sanatan Arizona Mark Kelly.  

Zaɓen Walz a matsayin abokin takarar Harris dai ana kallonsa a matsayin dabarar yunƙuri don gamsar da masu ra’ayin soshiyalizim, idan aka yi la’akari da ƙaƙƙarfar shaidarsa ta sassaucin ra’ayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *