Jinya za ta hana Bellingham buga wasu wasanni wa Madrid
Daga Sabiu Abdullahi
Ɗan wasan tsakiya na Real Madrid, Jude Bellingham, ya samu rauni a idon sawunsa na hagu.
Rahotanni sun nuna cewa ba zai buga wasu wasanni masu zuwa ba.
Ma’aikatan Real Madrid suna tsammanin Bellingham zai yi jinyar makonni 2-3, tare da fatan dawowarsa a wasan Leipzig a ranar 7 ga Mari.
A halin yanzu dai, Jude da Rüdiger duk ba za su samu damar buga wasu e wasannin Madrid bbsmm