Jami’ar Abuja ta saki sakamakon Post-UTME
Daga Usama Taheer Maheer
Jami’ar Abuja (UNIABUJA) ta saki sakamakon jarabawar tantance ɗalibai na kalandar karatun 2023/2024 ta ‘POSTUTME’.
A yaune jami’ar ta saki sakamakon, jarabawar tantance ɗaliban da suke neman gurbi a jami’ar.
Ga ɗaliban da su ka nemi makarantar, za su iya zuwa shafin makarantar domin duba sakamakonsu a https://portal.uniabuja.edu.ng/index.php