March 28, 2025

‘Hatta wasu ministoci ba sa iya ganin shugaban kasa bare mu ƴan majalisa’

images-5-18.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Ɗan majalisar Dattawan Najeriya Sanata Ali Ndume, ya bayyana cewa babbar matsalar da ake fama da ita a wannan gwamnati ita ce ba sa samun damar ganin shugaban kasa.

A cewarsa, hatta cikin wasu ministoci akwai wadanda ba sa iya ganinsa, “bare ‘yan majalisa ma su samu zarafin ganawa da shi da bayyana abubuwan da ke faruwa a yankunan da suke.”

A cewar wani rahoton BBC Hausa, sanatan ya yi magana ne jim kadan bayan sun gabatar da wani ƙudurin hadin gwiwa tsakaninsa da takwaransa Sanata Sunday Steve Karimi, “suna cewa hukumar abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin mutum miliyan 82 za su yi fama da matsalar abinci a Najeriya nan da shekara biyar masu zuwa.”

Ya ƙara da cewa, ”Mun yi da nufin tayar da gwamnati ko tunatarwa idan ba su sa ni ba, su san cewa a cikin Najeriya fa ba wai hauhawar farashin kadai ake fama da shi ba, har da rashin abincin.

“Muna tsoron kar wata rana a tashi ko mutum na da kudin sayan abincin, ya je kasuwa amma ba zai samu ba.

“Mun samu labari a jihar Katsina, idan an fara yunwa a kasa kananan yara ne ke fara jin jiki, yara sun fara fama da karancin abinci mai gina jiki, yanayi ne da ke faruwa a wuraren da ake fama da yaki ko fari.

“Mun ga yadda ya faru a jamhuriyar Nijar, da Sudan ta Kudu, inda yara ke mutuwa sanadiyyar yunwa, ka ga mun fara ganin hakan a Najeriya,” in ji Ndume.

298 thoughts on “‘Hatta wasu ministoci ba sa iya ganin shugaban kasa bare mu ƴan majalisa’

  1. купить диплом института в москве [url=https://prema-diploms.ru/]купить диплом института в москве[/url] .

  2. Oh my goodness! Amazing article dude! Thank you, However I am experiencing troubles with your
    RSS. I don’t know the reason why I can’t join it.
    Is there anybody getting similar RSS problems? Anyone
    who knows the answer will you kindly respond?
    Thanks!!

  3. купить диплом среднего образования [url=https://man-diploms.ru/]купить диплом среднего образования[/url] .

  4. купить диплом о высшем образовании в севастополе [url=https://servera-diplomy199.ru/]купить диплом о высшем образовании в севастополе[/url] .

  5. нижний новгород вывод из запоя на дому [url=https://www.assa0.myqip.ru/?1-3-0-00000316-000-0-0-1730813603]нижний новгород вывод из запоя на дому[/url] .

  6. поздравления с днем рождения красивой женщине [url=https://pro-happy-birthday.ru/]поздравления с днем рождения красивой женщине[/url] .

  7. вывод из запоя на дому санкт-петербург [url=aqvakr.forum24.ru/?1-7-0-00011600-000-0-0-1730824501]вывод из запоя на дому санкт-петербург[/url] .

  8. CapCut является мощным приложением для редактирования видео, который произвел революцию в области производства видео. Доступный как в онлайн-версии через capcut.com, так и в виде софта для PC и телефонов, он обеспечивает мощные инструменты обработки для создателей любого уровня. Детальное описание функций представлено на сайте https://aggam.xyz/ и на социальных площадках.
    Уникальным преимуществом CapCut является обширная коллекция встроенных темплейтов, которые позволяют даже новичкам пользователям делать эффектные видео в короткие сроки.
    Платформа постоянно улучшается – от стандартной версии до продвинутой CapCut Pro, предлагая пользователям новые функции и творческие опции.

    Готов выручить в трудную минуту по вопросам как добавить текст в видео в capcut – обращайтесь в Телеграм ule22

  9. аттестат о среднем образовании купить [url=https://4russkiy365-diplomy.ru/]аттестат о среднем образовании купить[/url] .

  10. купить диплом о высшем образовании в магнитогорске [url=https://2orik-diploms.ru/]2orik-diploms.ru[/url] .

Comments are closed.