March 28, 2025

Harin da Isra’ila ta kai a makarantar Gaza ya yi ajalin mutane akalla 30 tare da jikkata sama da 100

FB_IMG_1722087181475.jpg

Daga Sabiu Abdullahi

Wani mummunan harin da Isra’ila ta kai kan wata makaranta a Deir-al Balah da ke tsakiyar Gaza, ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 30 tare da jikkata wasu sama da 100, a cewar ma’aikatar lafiya ta Falasdinu.

Makarantar, wacce ke dauke da mutane sama da 4,000 da suka rasa matsugunnai, sojojin Isra’ila ne suka kai wa hari, wadanda suka yi ikirarin cewa suna da nufin ruguza wata cibiyar kula da kungiyar Hamas da ke cikin harabar.

Dr. Khalil Al-Daqran, kakakin asibitin shahidan Al-Aqsa, ya bayyana cewa mafi yawan wadanda suka jikkata da suka isa asibitin mata ne da kananan yara. 

“Yawancin wadanda suka isa asibitin shahidan Al-Aqsa bayan harin mata da kananan yara ne,” in ji shi.

Wannan sabon harin na zuwa ne a daidai lokacin da sojojin Isra’ila suka ba da sabbin umarnin kwashe mutane a birnin Khan Younis, tare da gargadin mazauna garin da su fice kafin wani sabon farmaki.

Dakarun tsaron Isra’ila (IDF) sun bayyana a tashar Telegram cewa za su “yi aiki da karfi” a yankin, saboda “gagarumin ayyukan ta’addanci da harba roka” da ke fitowa daga kudancin Khan Younis.

Ma’aikatar lafiya ta Falasdinu ta bayar da rahoton cewa, harin da sojojin Isra’ila suka kai a Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa 39,090 tare da jikkata wasu 90,147.

Majalisar Dinkin Duniya ta yi kiyasin cewa mutane kusan miliyan biyu ne suka rasa matsugunansu a Gaza, kwatankwacin kusan daukacin al’ummar kasar.

Halin da ake ciki a Gaza dai na ci gaba da tabarbarewa.

428 thoughts on “Harin da Isra’ila ta kai a makarantar Gaza ya yi ajalin mutane akalla 30 tare da jikkata sama da 100

  1. Amazing post! Are you curious about the difference between wired vs. wireless security cameras? If so, wired cameras offer reliable power from your home’s grid but are harder to install due to visible wires. and  Wireless cameras are battery- or solar-powered and easy to install but may need more maintenance and can face Wi-Fi issues. A microSD card formatter is useful for managing footage. Visit the article on home security cameras for more details.

  2. Hi there,

    We run a Youtube growth service, where we can increase your subscriber count safely and practically.

    – Guaranteed: We guarantee to gain you 700-1500 new subscribers each month.
    – Real, human subscribers who subscribe because they are interested in your channel/videos.
    – Safe: All actions are done, without using any automated tasks / bots.

    Our price is just $60 (USD) per month and we can start immediately.

    If you are interested then we can discuss further.

    Kind Regards,
    Amelia

  3. Great article. If you’re just starting with Roblox and want to know how to make a roblox t-shirts for girls, By exploring the Roblox community, girls can find or create t-shirts that perfectly reflect their style and personality. Individuals can share their creations by uploading designs for Roblox T-shirts. Explore Roblox t-shirts on the Roblox dex, and the blog post provides useful design tips.

  4. Fantastic beat ! I would like to apprentice
    while you amend your site, how can i subscribe for a blog site?
    The account aided me a acceptable deal. I had been tiny bit acquainted of this
    your broadcast provided bright clear idea

  5. франшиза купить готовый бизнес каталог [url=www.franshizy22.ru/]франшиза купить готовый бизнес каталог[/url] .

  6. вывод из запоя в стационаре нижнего новгорода [url=http://domsadremont.ukrbb.net/viewtopic.php?f=3&t=910/]вывод из запоя в стационаре нижнего новгорода[/url] .

  7. Hello my family member! I wish to say that this post is amazing, great written and include approximately all important infos.
    I would like to look more posts like this .

  8. Ищете надежного сантехника в Минске? Мы осуществляем аварийные вызовы с высоким качеством. Наши квалифицированные сантехники готовы осуществить замену. Узнайте больше на Услуги сантехника Минск .

  9. Hey! I understand this is somewhat off-topic but I needed to ask. Does operating a well-established blog such as yours require a massive amount work? I’m brand new to writing a blog however I do write in my journal every day. I’d like to start a blog so I can easily share my personal experience and views online. Please let me know if you have any kind of recommendations or tips for new aspiring blog owners. Thankyou!
    накрутка подписчиков ётуб 100 в день

  10. купить диплом об окончании пту [url=https://prema-diploms.ru/]купить диплом об окончании пту[/url] .

Comments are closed.