February 16, 2025

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta agaza wa Najeriya saboda ambaliyar ruwa

304
IMG-20240917-WA0002

Daga Abdullahi I. Adam

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta ba wa Najeriya kayan agaji waɗanda yawansu ya kai tan 50 domin tallafa wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a sassa da dama na ƙasar.

Idan za a iya tunawa, mutane da dama ne suka gamu da iftila’in ambaliyar ruwa a daminar bana wanda ko a makon da ya gabata sai da ambaliyar ta mamaye anguwanni da dama a birnin Maiduguri.

Wasu daga cikin jihohin da ambaliyar ta shafa a banan sun haɗa da jihar Jigawa, jihar Bauchi da kuma jihar Yobe.

304 thoughts on “Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta agaza wa Najeriya saboda ambaliyar ruwa

  1. Hello there! Quick question that’s totally off topic. Do you know how to make your site mobile friendly? My website looks weird when browsing from my iphone. I’m trying to find a template or plugin that might be able to correct this issue. If you have any recommendations, please share. Thanks!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *