Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin gyaran hanyoyin ƙasar
Daga Sabiu Abdullahi
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bada umarnin ƙaddamar da yin garambawul ga hanyoyin kasar nan.
Umarnin na da nufin magance kalubalen hanyoyi da inganta hanyoyin da rage haddura dake faruwa a fadin ƙasar nan, musamman a lokacin damina.
Shettima, ya ba da wannan umarnin ne yayin ganawa da shugaban hukumar kula da ingancin hanya ƙarƙashin jagorancin Shehu Mohammed, wanda ya gudana a fadar shugaban ƙasa da ke babban birnin tarayya Abuja.
Hadimin mataimakin shugaban ƙasa a kafafan yada labarai, Stanley Nkwocha, ne ya sanar da haka cikin wata sanarwa a jiya Juma’a.
A cewarsa, mataimakin shugaban ya shirya ƙaddamar da majalisar bada shawara ta kan kula da lafiyar hanyoyi, wacce za ta dauƙi alhakin yawaitar rage cunkoson ababen hawa nan da shekarar 2030.
Shettima ya jaddada bukatar rage yawaitar haɗɗura a manyan hanyoyi da birane.





canadian pharmacies top best
reputable canadian mail order pharmacies
low cost prescription drugs
my canadian pharmacy rx reviews
certified canadian pharmacies
express pharmacy
Just wjsh to ssay your artyicle is as astonishing.
Thee clarity on yyour put uup iis simply spectaccular andd i couhld think
you aree aan expert onn this subject. Well wjth yoyr permissiin llet mme to clutch your
fesd to keep updated with imminent post. Thank yoou a milliokn and please kewp up the
grattifying work.
sildenafil 20 mg vs viagra
sildenafil for dogs
online pharmacies canadian
cialis for men