Fitaccen mawaƙin ƙungiyar 1D Liam Payne ya mutu a Argentina bayan faɗowa daga bene
Daga Abdullahi I. Adam
Shahararren mawaƙin nan na ƙungiyar One Direction, wadda ake kira a Turai da 1D a taƙaice, Liam Payne ya mutu a Argentina bayan ya faɗo daga hawa na uku na gidan bene a Buenos Aires, kamar yadda ‘yansandan ƙasar suka bayyana.
Kamar yadda bayanai suka nuna an ce ‘yansanda sun ga gawar Payne ɗin ne bayan da masu aikin ceto suka garzaya unguwar Palermo a ranar a jiya Laraba jim kaɗan bayan samun labarin haɗarin.
Marigayi Payne wanda ya mutu yana da shekaru 31, ya samu shahara ne sakamakon haɗa tawagarsu a shirin X Factor a shekara ta 2010 tare da Harry Styles, Louis Tomlinson, Niall Horan da Zayn Malik waɗanda dukkaninsu shararrun mawaƙa ne a Turai.
Ko a farkon wannan watan na Oktoba, Payne ya halarci kallon kuwa a Argentina tare da ɗaya daga cikin ‘yan One Direction, Niall Horan.
Kafar labaru ta BBC Hausa ta ruwaito cewa sa’o’i kaɗan kafin mutuwarsa, Payne ya wallafa a shafinsa na Snapchat cewa: “Yau rana ce me daɗi a Argentina.”
I am really impressed long with youur writing takents aas neatly as withh tthe
strcture ffor yor weblog. Is that this a paid topuc or didd yoou customize iit
your self? Anyweay stay up the nice quality writing, itt is rare tto see a nice welog like this one today..
Keep up the fantastic work! Kalorifer Sobası odun, kömür, pelet gibi yakıtlarla çalışan ve ısıtma işlevi gören bir soba türüdür. Kalorifer Sobası içindeki yakıtın yanmasıyla oluşan ısıyı doğrudan çevresine yayar ve aynı zamanda suyun ısınmasını sağlar.
Keep up the fantastic work! Kalorifer Sobası odun, kömür, pelet gibi yakıtlarla çalışan ve ısıtma işlevi gören bir soba türüdür. Kalorifer Sobası içindeki yakıtın yanmasıyla oluşan ısıyı doğrudan çevresine yayar ve aynı zamanda suyun ısınmasını sağlar.