January 15, 2025

Farashin kayan abinci ya fara sauka a wasu jihohin Arewa

32
images-132.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Rahotanni da jaridar Daily Trust a Najeriya ta fitar ya nuna cewa farashin abinci ya fara faduwa a manyan kasuwannin hatsi a jihohin Kano da Taraba da Neja.

Idan ba a manta ba, mutane sun yi ta zanga-zanga a jihohin Legas, Kano da Neja don nuna adawa da wahalhalun da kasar ke ciki.

Zanga-zanga ta baya-bayan nan ta nuna adawa da tsadar rayuwa an gudanar da ita ne a garin Ibadan na jihar Oyo.

Fitattun ‘yan Najeriya da suka hada da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar;  Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero;  da dai sauran su, sun yi kira ga gwamnati da ta ɗauki mataki.

Rahotanni sun nuna cewa a Jihar Taraba, a garin Maihula, wani manomi mai suna Ali Maihula a jiya ya shaida cewa farashin buhun masara mai nauyin kilogiram 100 ya ragu daga N54,000 zuwa N40,000;  waken soya, daga N40,000 zuwa N32,000;  dawa daga N50,000 zuwa N41,00;  mudu na shinkafar gida, daga N2,300 zuwa N1,700; farin wake kuma ya ragu daga N2,100 zuwa N1,600.

32 thoughts on “Farashin kayan abinci ya fara sauka a wasu jihohin Arewa

  1. societal, and psychological aspects involved. jydollThe key to shaping our future interactions lies in recognizing and valuing technology’s role in meeting our inherent desires for companionship and closeness.

  2. I explored several Internet forums on this topic so I could examine what different respondents had to say about the meaning of this poignant expression.えろ 人形And the results of my informal “field study” turned out to be a lot less predictable—and far more suggestive—than I’d anticipated.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *