March 28, 2025

DSS sun kama wanda ya kitsa sace mahaifiyar Rarara

images-5-30.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a Kano sun kama daya daga cikin wadanda suka shirya garkuwa da mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.

Jami’an sun kuma kashe wani da ake zargi a wani samame na boye.

A cewar wata majiya mai karfi a rundunar, an kuma gano Naira miliyan 26.5 a yayin wannan aikin.

Majiyar ta ci gaba da cewa, rundunar ‘yan sandan jihar Kano bisa ingantattun bayanan sirri sun yi nasarar fatattakar ‘yan bindiga biyar a dajin Makarfi inda suke raba kudin fansa.

Rahotanni sun ruwaito cewa ‘yan bindigar sun shiga gidan mahaifiyar Rara, Hajiya Hauwa’u Adamu a Kahutu inda suka yi awon gaba da ita kimanin makonni uku da suka gabata.

Sai dai ta samu ‘yanci bayan ta shafe kwanaki 20 a tsare.

373 thoughts on “DSS sun kama wanda ya kitsa sace mahaifiyar Rarara

  1. вывод из запоя нижний новгород стационар [url=http://www.aktivnoe.forum24.ru/?1-2-0-00000088-000-0-0-1730807185]вывод из запоя нижний новгород стационар[/url] .

  2. вывод из запоя в стационаре нижний новгород [url=www.chesskomi.borda.ru/?1-6-0-00000049-000-0-0-1730807602/]вывод из запоя в стационаре нижний новгород[/url] .

  3. капельница при алкогольной интоксикации на дому цена [url=doskamarta.borda.ru/?1-4-0-00000384-000-0-0-1730812791]капельница при алкогольной интоксикации на дому цена[/url] .

  4. капельница при алкогольной интоксикации на дому цена [url=https://www.guryevsk.forum24.ru/?1-2-0-00000036-000-0-0-1730813123]капельница при алкогольной интоксикации на дому цена[/url] .

  5. сделать капельницу на дому от алкоголя [url=www.mymoscow.forum24.ru/?1-6-0-00022952-000-0-0-1730815603]сделать капельницу на дому от алкоголя[/url] .

  6. продамус промокод скидка на подключение [url=https://severussnape.borda.ru/?1-4-0-00000385-000-0-0-1734553080]https://vip.rolevaya.info/viewtopic.php?id=7107#p1[/url] .

  7. где можно купить аттестат за 11 [url=https://4russkiy365-diplomy.ru/]где можно купить аттестат за 11[/url] .

  8. купить диплом о высшем образовании в иваново [url=https://4russkiy365-diplomy.ru/]купить диплом о высшем образовании в иваново[/url] .

Comments are closed.