November 8, 2025

Da ɗumi-ɗumi: Ginin makaranta ya rushe lokacin da ɗalibai ke rubuta jarabawa a Jos

image_editor_output_image-573163495-1720785502654.jpg

Daga Abdullahi I. Adam

Rahotanni daga Jos babban birnin jihar Filato sun tabbatar da cewa ginin wata makaranta mai suna Saint Academy ya rufto kan ɗalibai lokacin da suke cikin rubuta jarabawa daidai ƙarfe 11:00 na safiyar yau Juma’a.

Tuni iyaye da maƙwabta suke ta tururuwa makarantar wadda take a Busa Buji ta ƙaramar hukumar Jos ta Arewa.

Jami’an tsaro sum hallara wajen domin ceto ɗalibai da malamai da ginin ya rufe.

112 thoughts on “Da ɗumi-ɗumi: Ginin makaranta ya rushe lokacin da ɗalibai ke rubuta jarabawa a Jos

  1. Продамус промокод [url=www.severussnape.borda.ru/?1-4-0-00000385-000-0-0-1734553080/]www.severussnape.borda.ru/?1-4-0-00000385-000-0-0-1734553080[/url] .

  2. где купить диплом об высшем образовании в омске [url=https://4russkiy365-diplomy.ru/]где купить диплом об высшем образовании в омске[/url] .

Comments are closed.