Cire Tallafin Man Fetur Alheri Ne Ga Jihohi — Gwamnan Jihar Imo

Daga Sabiu Abdullahi
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cewa cire tallafin man fetur ya zama wata babbar dama ga gwamnatocin jihohin Najeriya wajen samun karin kudade domin bunkasa ci gaba.
Gwamnan ya yi wannan bayani ne a ranar Litinin yayin duba wasu ayyuka a Jihar Imo, a cikin wani bangare na bikin cikar shekara daya a zangon mulkinsa na biyu.
Ya ce, “Cire tallafin man fetur ya haifar da karin kudade ga jihohi, wanda hakan zai taimaka wajen ci gaban al’umma. Idan muka kalli illolin cire tallafin da kuma ribar da ake samu ta fuskar ingantattun abubuwan more rayuwa da sauƙin gudanar da gwamnati, za mu fahimci cewa wannan albarka ce ga jihohi.”
Ya kuma kara da cewa, “Yanzu gwamnatocin jihohi suna samun karin kudade fiye da da. Wannan yana nufin dole su tabbatar da cewa kudaden suna amfanar jama’a ta hanyar ayyukan ci gaba. Wannan ya zama wata dama ce ta tabbatarwa al’umma cewa gwamnatoci suna yin abin da ya dace da kudaden da suke samu.”
мостбет кз https://gtrtt.com.kg/ .
мультики ххх multiki-rukoeb1.ru .
порно милфы порно милфы .
секс с гинекологом секс с гинекологом .