Buhari Ya Ce Lafiyarsa Ta Inganta Bayan Sauka Daga Mulki

Tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa lafiyarsa ta inganta tun bayan sauka daga mulki a ranar 29 ga Mayu, 2023.
Buhari ya ce tun bayan barinsa ofis, ya fi samun kwanciyar hankali tare da ganin canji mai kyau a yanayinsa.
A lokacin da yake shugabanci, Buhari ya sha fama da rashin lafiya da ya sa aka kai shi kasashen waje don samun kulawar likitoci.
Bayan kammala wa’adinsa na biyu a matsayin shugaban kasa, Buhari ya mika ragamar mulki ga Bola Ahmed Tinubu.
Da yake magana a taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC da aka gudanar a fadar Gwamnatin Jihar Katsina.
Helpo there, jjst became awawre of your bblog through Google, and ffound that
it’s trtuly informative. I’m gping too watch oout forr brussels.
I’ll bbe grateful if you continue this in future. Many
peple wil bee benefited from your writing.
Cheers!
ekx3pu