January 14, 2025

“Ba za ka mayar da mu baya ba”—kotu ta faɗa wa Atiku Abubakar

0
Obi-Tinubu-Atiku-tribunal-750x375.jpg

Daga Usama Taheer Maheer

Kotun ta bayyana hakan ne yayin da take yanke hukunci a kan ƙarar zaɓen da ɗan takarar ya kai abokin hamayyarsa kuma shugaban ƙasar Najeriya na yanzu Bola Ahmad Tunubu.

Ta faɗi hakan ne domin tabbatar da ba za ta karɓi shaidar takardun da Atikun ya karɓo ba daga jami’ar Jihar Cikago.

A yau ne babbar kotun ta yi zamanta na ƙarshe wanda zai kawo ƙarshen taƙaddamar da take faruwa a kotun tsakanin ƴan takarkarin shugabancin ƙasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *