April 26, 2025

An kashe ƙasurgumin ɗan bindigar da ya kitsa satar ɗaliban Jami’ar Gusau

Military-armour.jpg

Shahararrun ‘yan fashin da suka yi garkuwa da wasu dalibai mata na Jami’ar Tarayya ta Gusau, Ali Alheri, wanda kuma aka fi sani da Kachalla Ali Kawaje ya mutu wani a harin da sojojin saman Najeriya suka kai

Lamarin dai ya faru ne a ranar Litinin 11 ga Disamba 2023.

Rahotannin da TCR Hausa ta samu waɗanda har yanzu ba mu ji su daga hukumomi ba sun nuna cewa an kashe ɗan bindigar ne tare da yaransa da dama.

14 thoughts on “An kashe ƙasurgumin ɗan bindigar da ya kitsa satar ɗaliban Jami’ar Gusau

Comments are closed.