December 7, 2025

An kama ɗalibin UniMaid bayan ya yi mummunan rauni wa budurwar da ta ƙi amincewa da soyayyarsa

WhatsApp-Image-2024-03-22-at-21.50.57-1.jpeg

Daga Sabiu Abdullahi

Wani dalibin jami’ar Maiduguri (UniMaid) mai suna Saleem Ibrahim, ya shiga hannun jami’ai da laifin cin zarafin wata budurwa ‘yar shekara 21 mai suna Hauwa Abatcha Ngala bayan ta ki amincewa da bukatarsa ta soyayya.

Harin da ya yi sanadiyyar raunata Ngala a kai, ya haifar da fushin jama’a da kiraye-kirayen a yi adalci.

Rahotanni sun ce ya dade yana takura mata kafin ya kai mata harin.

Akwai lokacin da ya gaya mata a fili cewa ta so shi ko kuma ta sha wahala mafi muni.

“Zan iya kashe ki, kuma babu abinda zai faru,” Saleem ya gargade ta.

Duk da kama Ibrahim sau biyu, an sake shi sau biyun, bisa zargin wasu manyan mutane sun shiga cikin lamarin.

Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa NHRC ta yi Allah wadai da harin tare da neman a hukunta Ibrahim.

Shigar da NHRC ta yi ya nuna damuwa cewa ba za a iya gudanar da shari’ar yadda ya kamata ba tare da matsin lamba daga waje ba.

Da take yin Allah wadai da harin, Jummai Mshelia, Ko’odinetar Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Jihar Borno (NHRC), ta bukaci a gurfanar da wanda ake zargin a gaban kotu domin ya zama izina ga sauran masu aikata laifi.

An naƙalto ta tana cewa: “Mu a hukumar kare hakin dan Adam, nan take da lamarin ya faru, mun kai kara ga kwamishinan ‘yan sanda wanda ya bayar da umarnin a kamo wanda ake zargin nan take, muna yaba wa ‘yan sanda da suka yi gaggawar ɗaukar mataki.

“An gaya mana cewa an rubuta karar zuwa ma’aikatar shari’a don neman shawararsu. Yayin da muke jiran martanin sashen, muna so mu tabbatar wa jama’a cewa shari’ar za ta bi diddigin lamarin har sai an yi adalci.”

11 thoughts on “An kama ɗalibin UniMaid bayan ya yi mummunan rauni wa budurwar da ta ƙi amincewa da soyayyarsa

  1. Descubre los momentos mas destacados de Marcelo en su carrera | Descubre los secretos de la longevidad de Marcelo en el futbol | Informate sobre la pasion de Marcelo por el deporte y la competencia | Explora la personalidad y valores de Marcelo fuera de la cancha | Descubre como Marcelo Vieira se ha convertido en una leyenda en el Real Madrid | Informate sobre los datos mas recientes de Marcelo en el futbol | Conoce como Marcelo Vieira se mantiene en forma a lo largo de los anos | Conoce los desafios y exitos de Marcelo en su carrera | Conoce la carrera de Marcelo desde sus inicios hasta la actualidad, estadisticas y logros de Marcelo https://marcelo-es.org</url%5D.

  2. Откройте для себя широкий ассортимент игр на Мостбет | Получите рекомендации по ставкам от экспертов Mostbet | Выберите нужную стратегию ставок с Mostbet | Здесь можно найти ставки на все спортивные события | Играйте в любое время с мобильной версией Мостбет | Mostbet – это честные условия и быстрые выплаты | Выбирайте Mostbet для стабильных выигрышей и честности | Испытайте удачу и выигрыши на Mostbet каждый день | Играйте безопасно и честно только на Мостбет мост бет.

  3. Find out how to become a successful realtor in Indiana | Achieve your goals with an Indiana real estate license | Start your real estate career with an Indiana license today | Kickstart your career with Indiana realtor license today | Indiana real estate license process demystified | Plan your career with the Indiana real estate exam guide | Indiana state real estate exam preparation tips | Learn from the best about Indiana real estate licensing process | Explore lucrative opportunities with Indiana real estate license indianarealestatelicensecom.

  4. Phil Foden’s son often appears in heartwarming family moments | Phil Foden earns a substantial salary at Manchester City | The house of Phil Foden is a dream home for many | Phil Foden’s blonde hair was a bold style choice | How old is Phil Foden’s wife? A common search among fans Phil Foden biography.

  5. Hi there too all, thee contents present at this web site are
    genuinely awesome for peopl experience, well, keep up the gookd wrk fellows.

  6. Diego Maradona y su famosa ‘Mano de Dios’ marcaron un hito en la historia del fútbol | Los fanáticos buscan ver documentales sobre la vida de Diego Maradona | Los hijos de Diego Maradona continúan con su legado | La estatura de Diego Maradona nunca fue un obstáculo para su talento Diego Maradona y Messi .

Comments are closed.