February 12, 2025

Ambaliya ta lalata dukiya da dama a Jami’ar Ibadan

329
FB_IMG_1725999458260

Daga Sodiqat A’isha Umar

Ambaliyar ruwa ta yi barna sosai a Jami’ar Ibadan, inda ta lalata littattafai, da kayan abinci, da sauran kayan masarufi.

Ambaliyar ruwan wadda a ranar Juma’a ta yi barna a jami’ar tare da lalata dukiyoyi na miliyoyin naira.

Daga cikin dukiyoyin da ambaliyar ta lalata har da takardu da wasu kayayyaki masu daraja.

Binciken da manema labarai suka gudanar a safiyar ranar Asabar din nan ya nuna cewa ambaliyar ta lalata dukiyar ne sakamakon ruwa da ya cika wasu dakunan kwanan dalibai na cibiyar.

329 thoughts on “Ambaliya ta lalata dukiya da dama a Jami’ar Ibadan

  1. купить дипломы о среднем образовании [url=https://1russa-diploms.ru/]купить дипломы о среднем образовании[/url] .

  2. купить диплом медицинского университета [url=https://prem-diplom77.ru/]купить диплом медицинского университета[/url] .

  3. 1XBET promo code 2025: 1XMAX25 – Use bonus code get for VIP bonuses – up to €19502 + 150 free spins on casino and 100% up to €130 on sportsbook! To get your Free Bet, new customers can register with 1xbet for free, and enter the promo code 1x. Take a look at our site banners for the latest 1xBet promo codes and information about the brand’s 100% first deposit bonus where you live. New players can enjoy an exclusive deposit bonus when they sign up at 1xBet. See our site banners for the latest welcome deals at 1xBet for your region.

    1xbet promo code india

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *