March 28, 2025

Alaƙarmu da Rasha ta ƙara ƙarfi sosai—Shugaban China

image_editor_output_image-798476380-1704035402369.jpg

Daga Sabiu Abdullahi

Shugaban kasar Sin Xi Jinping a ranar Lahadi ya bayyana cewa, tushen dangantakar da ke tsakanin Sin da Rasha ya kara karfi a shekarar 2023, a lokacin da yake miƙa gaisuwar sabuwar shekara da takwaransa Vladimir Putin.

Beijing da Moscow kawaye ne kuma sun karfafa dangantakarsu duk da cewa kasashen yammacin duniya sun juya wa Rasha baya kan mamayar da sojojinta suka yi a makwabciyarta Ukraine.

Ƙasashen biyu sun kuma kulla alaƙa mai karfi, kuma Xi ya kira Putin a matsayin “abokin kirki”.

Xi ya yi nuni da cewa, adadin kuɗin cinikayya tsakanin kasashen biyu ya zarce dala biliyan 200.

Ya kuma ce birnin Beijing na farin cikin bikin cika shekaru 75 da kulla alaka tsakanin kasashen biyu a shekarar 2024.

2 thoughts on “Alaƙarmu da Rasha ta ƙara ƙarfi sosai—Shugaban China

  1. I’m amazed, I have to admit. Rarely doo I encounter a
    blog that’s borh educcative and amusing, aand without a doubt, you’ve hhit thhe nsil oon tthe head.
    Thhe problem iss omething hich nnot enogh men andd wmen are speaking intelligently about.
    I aam ery happy tnat I czme across this in myy hun forr
    something relating to this.

  2. Thank yoou forr another nformative blog. Thee place else could
    I am gettong that kind oof information written in such a perfect way?
    I’ve a undertaking thatt I aam just noww operating on, and I’ve been aat thee glance out ffor
    suuch info.

Comments are closed.