Ƴanta’adda Sun Sace Amarya Da Ƙawayenta Huɗu a Sokoto

Daga Sabiu Abdullahi
A wani mummunan hari da aka kai ranar Asabar a garin Kwaren Gamba, kusa da Kuka Teke, wani ƙauye a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta Jihar Sokoto, wasu ‘yan fashin daji sun kutsa wani bikin aure inda suka sace amarya da kawayenta huɗu.
Ganau sun ce maharan sun yi amfani da ƙarfin tuwo wajen tafiya da waɗanda suka sata ɗin.
Wani dattijo a ƙauyen da ya nemi a sakaya sunansa ya ce, “Matsalar ta yi tsanani, mutanenmu ba sa cikin kwanciyar hankali.”
Wannan hari na baya-bayan nan na daga jerin hare-haren da ‘yan bindiga da ake danganta su da shugaban ‘yan ta’adda, Bello Turji, ke kaiwa.
Rahotanni sun nuna cewa a baya-bayan nan ‘yan fashin daji sun kashe akalla mutane goma a wannan yankin na Jihar Sokoto.
Such a fantastic post! I really appreciate the depth of your research and how you present everything in such an easy-to-understand manner. It’s clear that you’re passionate about this topic, and it makes your content so enjoyable to read. Looking forward to your next post!
Amazing Post!! Dont Forget Smile Every Day.!!
Amazing Post!! Dont Forget Smile Every Day.!!
Amazing Post Broo!! Amazing Amazing!! Wait Your New Post Bro!!