December 7, 2025

Ƴansanda sun kuɓutar da yarinyar da aka sace a Kano

IMG-20240428-WA0010.jpg

Daga Sodiqat Aisha Umar

Rundunar ƴansandan jihar Kano ta sanar da kuɓutar da wata yarinya ƴar shekara biyu da rabi da haihuwa da aka sace a Ungwar Sabuwar Gandu da ke jihar Kano.

Wata sanarwa da ta fito daga mai magana da yawun rundunar, SP Abdullahi Kiyawa ta bayyana cewa rundunar ta kuma yi nasarar damke wanda ake zargi da sace yarinyar.

Sanarwar ta ƙara da cewa ƴansanda sun kaddamar da neman yarinyar ne bayan sun sami rahoto daga wani mazaunin Ungwar Sabuwar Gandu cewa an sace ƴarsa kuma ana neman fasar naira miliyan biyu a hannunsa.

Bayan gudanar da bincike rundunar ta kama wani matashi mai shekara 22 da haihuwa wanda shi ma mazauni ne na Ungwar ta Sabuwar Gandu kuma ya amsa cewa shi ya aikata laifin ba tare da wasu abokan tarayya ba.

Kwamishinan ƴansandan jihar, CP Salman Dogo Garba ya tabbatar wa al’umma cewa ba za a amince da duk wani aiki da ya saɓawa doka ba, kuma rundunar za ta ci gaba da yin amfani da duk wata hanyar da ta dace wurin dakile duk wani abu da ya shafi aikata laifuka tare da gurfanar da waɗanda suka aikata laifi a gaban kuliya.

26 thoughts on “Ƴansanda sun kuɓutar da yarinyar da aka sace a Kano

  1. I blog frequently and I really appreciate your information. This great article has really peaked my interest. I will bookmark your website and keep checking for new details about once per week. I subscribed to your Feed as well.
    lee bet

  2. Hi there! This is kind of off topic but I need some advice from an established blog. Is it hard to set up your own blog? I’m not very techincal but I can figure things out pretty fast. I’m thinking about setting up my own but I’m not sure where to begin. Do you have any ideas or suggestions? Appreciate it

    фейерверки премиум класса

  3. This is really interesting, You are a very skilled blogger. I’ve joined your feed and look forward to seeking more of your fantastic post. Also, I’ve shared your web site in my social networks!
    1Вин

  4. Hi! I’m at work browsing your blog from my new iphone 4! Just wanted to say I love reading your blog and look forward to all your posts! Carry on the great work!

    avtorinfobiz.ru

  5. May I simply just say what a relief to discover an individual who truly understands what they’re discussing over the internet. You definitely realize how to bring an issue to light and make it important. More people ought to look at this and understand this side of your story. I was surprised you are not more popular since you definitely have the gift.
    https://xn--b1adgjdbhc1aebbqccldhhe2a7a.xn--p1ai/

  6. Hello very nice website!! Guy .. Beautiful .. Amazing .. I will bookmark your site and take the feeds additionally? I’m glad to seek out a lot of helpful information right here in the publish, we need work out extra strategies on this regard, thanks for sharing. . . . . .
    https://t.me/s/promokod_samokat_dostavka

Comments are closed.