December 7, 2025

Ƴan majalisa a Najeriya sun ba da shawarar gina gidajen yari na zamani

IMG-20240512-WA0020.jpg

Daga Sodiqat Aisha Umar

Majalisar wakilan Najeriya ta bayar da shawarar a gina gidajen yari na zamani a jihohin 36 dake fadin kasar nan, domin kaucewa yawan fasa gidajen da ake fama da shi.

Shugaban kwamitin gidajen gyaran hali Chinedu Ogah ne ya bukaci hakan yayin da kwamitin ya kai ziyara gidan yarin Suleja da aka fasa kwanakin baya.

Ya ce akwai bukatar a samarwa fursunonin tsari mai kyau na wajen zama, “don abin da ake ciyar da su baya isar su, muna da bukatar kula da gidajen yarinmu yadda ya kamata”.

“Garambawul din da aka yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999 ya mayar da gidajen yari zuwa karkashin ayyukan yau da kullum a cikin kasafi, dan haka dole duka gwamnatin jihohi 36 da ake da su, su yi aiki da doka wajen gina sabbin gidajen yari na zamani.

62 thoughts on “Ƴan majalisa a Najeriya sun ba da shawarar gina gidajen yari na zamani

  1. uPVC Pipes in Iraq Elite Pipe Factory in Iraq provides a range of high-quality uPVC pipes, known for their durability, resistance to corrosion, and ease of installation. Our uPVC pipes are designed to meet rigorous quality standards, making them an excellent choice for a variety of applications. Recognized as one of the best and most reliable pipe manufacturers in Iraq, Elite Pipe Factory ensures that our uPVC pipes deliver outstanding performance and reliability. Learn more about our uPVC pipes by visiting elitepipeiraq.com.

Comments are closed.