Ƴan bindiga sun kashe direba tare da sace fasinjoji 8 a Neja
Har yanzu tsuguno bai ƙare ba a Arewacin Najeriya game da harkar tsaro yayin da ƴan bindiga da ke aikata ta’asarsu a manyan titunan gwamnatin tarayya a jihar Neja sun harbe wani direban bas har lahira tare da sace fasinjoji takwas.
‘Yan fashin da suka tuntuɓi ‘yan uwa waɗanda suka kama, an ce sun bukaci a biya su kudin fansa miliyan N17 don samun.
A ranar Talata ne aka samu labarin cewa lamarin ya faru ne a ranar Asabar din da ta gabata.
A cewar mazauna yankin, mutanen da aka sace suna kan hanyarsu ne ta zuwa nadin sarautar a masarautar Borgu.
Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun bankawa bas din da ke ɗauke da fasinjojin ne bayan sun kammala aikata abin da za su aikata.
Da yake tabbatar da lamarin, shugaban karamar hukumar Borgu, Sulaiman Yerima, ya bayyana hakan a matsayin abin takaici.
курс евро курс евро .
лечение алкоголизма стоимость http://www.xn—–7kcablenaafvie2ajgchok2abjaz3cd3a1k2h.xn--p1ai .
watch ig watch ig .