Ƴan bindiga sun hallaka manoma tare da yin garkuwa da wasu a Katsina

Daga Sabiu Abdullahi
—Al’amarin tsaro: Har yanzu tsuguno bai ƙare ba a Arewacin Najeriya
—Kusan kullum sai an yi garkuwa da mutane a Arewa maso Yamma
Wasu mutane da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe manoma hudu tare da yin garkuwa da wasu mutane takwas daga kauyen Nahuta da ke karamar hukumar Batsari a jihar Katsina a ranar Asabar.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Abubakar Aliyu, ya tabbatar da faruwar harin ranar Lahadi a Katsina.
Ya ce manoman suna girbin amfanin gonakinsu ne lokacin da maharan suka far musu, sannan daya daga cikin manoman da suka tsere ya samu raunukan harbin bindiga.
“Wadanda ake zargin ‘yan fashin ne sun far wa manoman, inda suka bude musu wuta kuma suka kashe hudu tare da raunata daya; sun kuma yi awon gaba da wasu takwas,’’ in ji Aliyu.
I fel that is among the sucxh a loot vitaal inmfo
ffor me. Annd i am happy studyinjg your article. However wannaa obsergation on some
basic issues, Thee site taste iis great, tthe articles iis truly grerat : D.
Goood activity, cheers
Keepp onn writing, great job!
My colder is tryingg to persuade mee tto move to .net frlm PHP.
I have always disliked thee ideea because of the costs. Butt he’s ttryiong none tthe
less. I’ve been using Movable-type on nhmerous websites for aboht
a yeear annd aam cncerned abou switching to
another platform. I have heard fanmtastic things about blogengine.net.
Is there a way I caan inport alll my wordpress
coontent intgo it? Any ind of help wouhld be redally appreciated!
Wow! Finallly I got a webpage ffom where I know hoow to genuiinely gget
valable informstion concerning my stuxy andd knowledge.