Ƙazamin faɗa tsakanin ƙungiyoyin ƴan bindiga ya yi ajalin jiga-jigan ƴan ta’adda a Zamfara
Abdulrazak Namadi Liman
Shuwagabannin ‘yan fashin daji guda biyu, Sani Dangote da kuma Lamo Saude, sun mutu a rikicin da ya ɓarke a Dajin Dumburun ƙarkashin karamar hukumar mulkin Zurmi ta Zamfara.
Wani rahoton jaridar Zagazola Makama ya ruwaito cewa, akalla shugabannin ‘yan bindiga biyu Sani Dangote da Lamo Saude tare da wasu mayaka 38 ne aka kashe a wani kazamin rikici da ya barke a jihar Zamfara.
Rikicin ya faru ne a ranar Lahadi 7 ga Afrilu, 2024 a ƙauyen Dumburum na ƙaramar hukumar Zurmi.
Wata majiyar leken asiri ta shaida wa Zagazola Makama cewa rikicin ya fara ne da yammacin ranar lokacin da Sani Dangote da Lamo Saude suka sake kai hari a sansanin Gwaska Dankarami.
An ce rikicin ya samo asali ne tun bayan kashe ƙanen Dangote da aka fi sani da “Mallam” da Dankarami ya yi.
Sannan an tattaro cewa Dankarami ya aike wa Dangote takardar gayyata inda ya bukaci a sasanta bai san cewa Dangote na da shirin kai masa hari ba.
A wannan kazamin faɗan bindiga da aka yi, Dankarami ya ci ƙarfin sauran ƙungiyar tare da aika su can gaba da duniya.
Ya kuma ƙwace makamansu da babura yayin da sauran mayaƙan suka gudu domin tsira da rayuwarsu.




ラブドール リアルRosamund Pike nabbed a Golden Globe for her portrayal of Marla Grayson,a con artist who preys upon rich elderly people by becoming their legal guardian and liquidating their assets.
Онлайн чат с психологом без регистрации. Телеграм психолог. Анонимный чат с психологом телеграм.
Телеграм психолог. Получить КОНСУЛЬТАЦИЮ и ПОДДЕРЖКУ профессиональных психологов. Телеграм психолог.
Чат с психологом в телеге. Получите консультацию онлайн-психолога в чате прямо сейчас. Получить первую онлайн консультацию психолога чате.
Психолог онлайн анонимно. Психолог в телеграм. Психолог онлайн анонимно.
Психолог t me. Получить первую онлайн консультацию психолога чате. Получите консультацию онлайн-психолога в чате прямо сейчас.
Дипломированный психолог с опытом работы и отзывами клиентов. Психолог онлайн чат. Получить первую онлайн консультацию психолога чате.
Психолог онлайн анонимно. Онлайн чат с психологом без регистрации. Психолог оказывает помощь онлайн в чате.
Онлайн чат с психологом без регистрации. Получить первую онлайн консультацию психолога чате. Круглосуточная запись на онлайн-консультацию психолога.